Download Solomon Lange #8211; Mai Taimako Na

Artist(s) Name:

Track Title: Mai Taimako Na

Category: Lyrics, Music, Videos

Output Format: audio mp3

Published: 2023

Solomon Lange Mai Taimako Na mp3 download

Nigerian Gospel music phenomenally enormous singer Solomon Lange drops in a  new track titled “Mai Taimako Na”.

This track has wonderfully been a blessing to the body of Christ, Kindly get the file below and share.

Download Song

As the scripture say Sing to the LORD a new song; sing to the LORD, all the earth. Sing to the LORD, praise his name; proclaim his salvation day after day. Say among the nations, “The LORD reigns.” The world is firmly established, it cannot be moved; he will judge the peoples with equity.

Lyrics: Solomon Lange – Mai Taimako Na

[Verse 1]
Ko cikin duhu (In the dark)
Ko cikin dare (Ko da dare)
Bazan ji tsoro ba (I will not be fear)
Mai Ceto (Mai Cetona)
Oh ya Yesu Masoyi Na (Oh Jesus My Lover)

Ko a Dutsen (On the mount)
Ko cikin kwari (Ko in the valley)
Kana tare dani (You are with Me)
Eh eh, Masoyi Na (Oh Jesus My Lover)

Ko cikin Yaki (Even in times of war)
Ba Zaka yashe niba (You will not forsake me)
Masoyi Na, Eh eh, Masoyi Na (Oh Jesus My Lover)

Hai na kira Sunan Ka (When I called upon Your name)
Kun ji muryata
Kuma Ka ɗaga kaina
Eh eh, Masoyi Na (Oh Jesus My Lover)

[Chorus]
Mai Taimako Na, Mai Taimako Na (My Helper)
Mai Taimako Na, mai Taimako Na (My Helper)
Bazan ji tsoro ba (I will not be fear)
Mai Taimako Na, mai Taimako Na (My Helper)
Bazan ji kunya ba (I will not be a shamed)

(Violin Playing)

[Verse 2]
Ko acikin duhu (In the dark)
Ko cikin Dare (Ko cikin Dare)
Bazan ji tsoro ba (I will not be fear)
Eh eh, Masoyi Na (Oh Jesus My Lover)

Ko cikin yaki (Even in times of war)
Ko cikin yunwa (ko in times of hunger)
Ba Zaka yashe niba (You will not forsake me)
Ya Yesu, eh eh Masoyi Na (Oh Jesus My Lover)

Kai ka zanshe ni (You Redeemed me)
Daga aikin duhu (From the Works of Duhu)
Masoyi Na (My Lover)
Ai Kai Ne mai fansa ta (You are my Redeemer)
Duk wanda ya kira Sunan Ka (Whoever called upon Your Name)
Baza yaji kunya ba (Will not be put to Shame)
Masoyi, Hai kai Ne Masoyi Mu (My Lover, You are Our Lover)

[Chorus]
Mai Taimako Na, Mai Taimako Na (My Helper)
Mai Taimako Na, mai Taimako Na (My Helper)
Bazan ji tsoro ba (I will not be fear)
Mai Taimako Na, mai Taimako Na (My Helper)
Bazan ji tsoro ba (Bazan ji kunya ba)

Solomon Lange – Zan Yabe Ka (Mp3, Lyrics Video)
[Bridge]
Ba zan ji tsoro ba (I will not be fear)
Mai Taimako Na (My Helper)
Bazan ji tsoro ba (I will not be fear)
Kai Ne Mai Taimako Na (You are my Helper)